Jarumar kannywood Ummu Rahab Tace Babu Abunda ya kai Namiji Dadi

 

Jarumar kannywood Ummu Rahab Tace Babu Abunda ya kai Namiji Dadi

Jarumar dai da tayi aure kwana kwanan nan ta bayyana Yadda take Cikin farin ciki tare da angon wata mawaki Lilin Baba Shima dai mawaki ne da a yanzu yake taka rawar gani a kungiyar kannywood domin anaganin dafa al mutsutsai sosai a aljihunsa

Ummi Rahab din da kowa ya ganta yasan bafa karamin chanzawa tayiba duba da yadda tayi kiba ta kuma kara fari tadai yi kyau ba kadan saboda falalar rayuwar aure duk daman jikin namasu jin dadine kuma ya hade da ni’imar aure

Koda da sallan ma dai anga hotunan su abin sha’awa inda suka turowa masoyan su Barka da Sallah hakan ba karamin birge mutane yayi aka kuma cigaba da saka musu albarka acikin zaman auran nasu

Sai gashi yauma an kara bayayya wasu hotunan nasu abin sha’awa yayin da akasan hotun ta rubata “Babu abinda yakai namiji Dadi ” kowa dai yaji kalaman nan yasan ummi rahab acikin farin ciki take bata da wani korafi acikin zaman auranta

Acikin hotunan anganta a makalkale da angon nata ta rike shi tako ina sai sahan soyayyar su suke abin gwanin sha’awa

Sai dai wasu suna ganin kalaman da tayi sunyi tsauri inda ake ganin dama haka tace babu abinda yakai aure dadi shine yafi dacewa da kalaman ta amma wannan kalmar tayi tsauri a wajen salihan bayi

Comments