Allah ya isa wata Yar film ta tona Ashirin Abinda Naziru Sarkin waka yayi mata

 

Allah ya isa wata Yar film ta tona Ashirin Abinda Naziru Sarkin waka yayi mata

Rigingimu dai da yan film da mawaki naziru sarkin waka bafa zasu kareba kullum wasune suka kara bullowa ko kefin waye daga cukinsu wasu naganin Sarkin waka dai bakinsa baya shiru suma kuma basu da hakuri

Wata matashiyar jaruma a kannywood ta fito tayiwa Nasiru sarkin waka Allah ya isa akan wasu abubuwa da yayi mata sai dai anfi tunanin alkawari yayi mata bai cika mataba ita kuma ta fusata har tafito tana terere dashi acikin al’umma

Ana ganin sarkin wakar yayi shaharar daya kamata ya daina ahiga harkokin fada da yan film musamma a social media domin kullum darajar shi kara zubewa take a wajensu

Duk da jaruma bata futo ƙarara ta fadawa duniya abinda yayi mata an fitunanin kyauta yace ze mata kuma taji shiru gashi yan film da wutar ciki shi yasa tafito domin fadawa duniya

Sai dai wasu naganin hakan yana da alaka da tun fadan farko da mazirun yayi dayan film Wanda takai da har suna ikirarin makashi a kotu har sai da akayi musu sulhu

Shine ake ganin wannan baiwar Allah ma hakanne ya fisatata duba da sunsan kashin dake gindinsa amma kuma yazo yana aibata su abinda yake yi kusu ciwo kenan

Comments